Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana sha’awarsa ta sake ganawa da shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, domin ci gaba da tattaunawa kan batutuwan tsaro da siyasa a yankin Asiya.
Trump ya bayyana hakan ne yayin wata ganawa da ya yi da firaministan Koriya ta kudu, Kim Min-seok, a birnin Washington, D.C., inda suka tattauna batutuwan tsaro da halin da ake ciki a yankin Koriya.
Rahotanni sun nuna cewa Trump na fatan sabuwar ganawa da Kim Jong Un za ta taimaka wajen rage tashin hankali, tare da ci gaba da tattaunawa kan shirye-shiryen makaman nukiliya na Koriya ta Arewa da kuma samar da zaman lafiya a yankin.
News Translation in English Language.
Trump Expresses Interest in Meeting North Korea’s Kim Jong Un Again.
The President of the United States, Donald Trump, has expressed interest in holding another meeting with North Korean leader Kim Jong Un to continue discussions on security and political issues in Asia.
Trump made the remarks during a meeting with South Korea’s Prime Minister, Kim Min-seok, in Washington, D.C., where the leaders discussed regional security and the current situation on the Korean Peninsula.
Reports indicate that Trump hopes a renewed meeting with Kim Jong Un could help ease tensions and advance dialogue on North Korea’s nuclear weapons program, as well as efforts to promote peace and stability in the region.

0 Comments:
Post a Comment