Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda da dama, tare da kwace sansanin soja a jihar Borno.

Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda da dama, tare da kwace sansanin soja a jihar Borno.

Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewa ta kashe ‘yan ta’adda yayin da suka sake karɓar wani sansanin soja a garin Ngoshe dake karamar hukumar Gwoza a jihar Borno.

Rahotanni sun ce, sojojin sun gudanar da wani babban samame na kwato sansanin da ‘yan ta’addan suka kwace, inda aka samu musayar wuta tsakanin ‘yan ta’addan da Sojojin.

A 'yan kwanakin nan Hare-haren ‘yan ta’adda sun karu a sassan Arewa maso Gabas, musamman daga kungiyoyin ISWAP da Boko Haram, inda suke kai hari kan sansanonin soja, suna kashe sojoji da satar makamai.

Jihar Borno ta kasance cibiyar rikicin ‘yan ta’adda na Najeriya, inda hare-haren ke yawaita shekaru sama da goma sha biyar, musamman ma a yankunan da Boko Haram da ISWAP ke da karfi.

News Translation in English Language.

Nigerian Soldiers Kill Terrorists, Retake Military Base in Borno.

Borno, Nigeria – The Nigerian military has announced that its forces killed terrorists while recapturing a forward operational base in Ngoshe town, Gwoza Local Government Area, Borno State.

Reports indicate that soldiers launched a coordinated operation to regain control of the base previously occupied by insurgents, resulting in significant casualties among the terrorists.

Independent sources say insurgent attacks have increased across northeastern Nigeria, particularly by the Islamic State West Africa Province (ISWAP) and Boko Haram, targeting military bases, killing soldiers, and seizing weapons.

Despite ongoing ground and air offensives and support from local civilian militias, the conflict continues to cause casualties and equipment losses, with both sides experiencing gains and setbacks.

Borno State remains the epicenter of Nigeria’s insurgency, with violent attacks persisting for over 15 years, especially in areas dominated by Boko Haram and ISWAP fighters.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form