Rundunar juyin juya halin Musuluncin ta Iran, IRGC Ta Ce Ta Kai Hari Ofishin Firaministan Isra’ila Netanyahu

Rundunar juyin juya halin Musuluncin ta Iran, IRGC Ta Ce Ta Kai Hari Ofishin Firaministan Isra’ila Netanyahu

Rundunar rundunar juyin juya halin Musuluncin ƙasar Iran, IRGC ta sanar da cewa ta kai hari kan ofishin Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, inda ta ce “makomarsa na nan cikin shakku.”

Wannan sanarwa ta fito ne ta gidan talabijin na gwamnatin Iran, IRIB.

IRGC ta kuma bayyana cewa ta kai wani hari kan hedkwatar sojin saman ƙasar ta Israi'la, lamarin da ke nuna karin ta’azzarar rikici a yankin.

Har zuwa yanzu, hukumomin Isra’ila ba su tabbatar da wadannan ikirari ba, kuma babu wata hujja mai zaman kanta da ta tabbatar da rahoton.

News Translation in English Language.

IRGC Claims Attack on Netanyahu’s Office, Says His Fate Unclear.

Iran’s Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) has announced that it carried out an attack on the office of Israeli Prime Minister Benjamin Netanyahu, stating that “his fate remains uncertain.”

The report was broadcast by Iran’s state television channel, IRIB.
According to the same announcement, the IRGC also claimed it attacked the headquarters of the commander of the Israeli Air Force.

Israeli authorities have not yet confirmed the claims, and independent verification remains unavailable.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form