Wani Jami’i a saudiya ya zargi Amurka da fifita kasar isra’ila fiye da kare kasashen larabawa.

Wani Jami’i a saudiya ya zargi Amurka da fifita kasar isra’ila fiye da kare kasashen larabawa.

Wani babban jami’i a gwamnatin Saudi Arabia ya zargi United States da fifita tsaron Israel fiye da na kasashen Larabawa, duk da cewa kasashen Larabawa ke dauke da mafi yawan sansanonin sojojin Amurka a yankin gabas ta tsakiya.

Jami’in ya bayyana cewa, a zahiri, sansanonin da suke baiwa Amurka masauki ba su da wani manufa sai dai dabarar tattara makudan kudade da kuma bayanan sirri kan al’ummar musulmi a wannan yanki.

“Yanzu mun fahimci cewa sansanonin da muke baiwa Amurka masauki ba komai bane illa wata dabara ce da suke amfani da ita wajen karbar kudade da tattara bayanai akan musulmi,” in ji jami’in.

Ya jaddada cewa lallai dole ne a canza wannan hali, yana mai cewa Amurka da Isra’ila ba su damu da tsaron kasashen Larabawa ba.

Duba jawabin na shi a sashin sharhi.

News Translation in English Language.

Saudi Official Accuses U.s. Of Prioritizing Israel Over Arab States.

A senior figure within the Saudi government has accused the United States of prioritizing the security of Israel while neglecting the protection of Arab countries, despite the fact that Arab states host most U.S. military bases in the Middle East.

The official said it has now become clear that the military bases granted to the U.S. are being used not for regional protection, but as a strategy to extract large sums of money and gather intelligence on Muslim populations across the region.

“Frankly, we now understand that the bases we host are nothing more than a tactic used by the U.S. to collect huge financial resources and intelligence on Muslim communities in this area,” the official stated.

He stressed that the situation must change, arguing that the United States and Israel are unconcerned about the interests and security of Arab nations.

The comments highlight growing frustration in the region over Washington’s policies toward Israel and its broader relations with Arab allies, including Saudi Arabia, which host key U.S. military facilities tied to United States strategic operations in the Middle East.

The official added that a video of his full remarks would be shared separately.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form