Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami a Tsakiyar Isra’ila a Matsayin Ramuwar Gayya.

Iran Ta Harba Makamai Masu Linzami a Tsakiyar Isra’ila a Matsayin Ramuwar Gayya.

Iran ta harba makamai masu linzami a tsakiyar Isra’ila, inda ta bayyana hakan a matsayin “ramuwar gayya” ga kisan babban jami’in tsaronta, Ali Larijani, wanda Isra’ila ta kashe. 
Wannan na zuwa ne yayin da yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar da shi kan Iran ke shiga mako na uku.

Rahotanni sun ce harin da aka kai a daren Talata ya yi amfani da makamai masu ɗauke da bama-bamai da dama, waɗanda ke iya kaucewa tsarin kariya na sama, inda aka kashe mutane biyu a yankin Ramat Gan kusa da Tel Aviv.

News Translation in English Language.

Iran Fires Missiles at Central Israel in “Revenge” Attack.

Iran has fired missiles at central Israel, describing the strike as “revenge” for the killing of its top security official, Ali Larijani, who was assassinated by Israel.

The attack comes as the war launched by the United States and Israel against Iran enters its third week.

Reports say that the overnight attack on Tuesday used multiple-warhead missiles capable of evading air defense systems, killing two people in the Ramat Gan area near Tel Aviv.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: