“Idan Trump ya riga ya ci yakin Iran, me yasa yake bukatar jiragen ruwa na kasashen waje su taimaka masa wajen kawo karshen yaƙin?”

“Idan Trump ya riga ya ci yakin Iran, me yasa yake bukatar jiragen ruwa na kasashen waje su taimaka masa wajen kawo karshen yaƙin?”

“A Makon da ya gabata, Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce wa ƙasar Birtaniya kada su damu da tura jiragen ruwa zuwa Gabas ta Tsakiya domin tuni ya riga ya ci yakin Iran,” 

“Yanzu kuma, ya dawo yana kiran ƙawancen sauran ƙasashen NATO; har ma da China domin su aika jiragen ruwansu don buɗe mashigar Hormuz.” 

__ In ji Stephen Collinson.

News Translation in English Language.

“If Trump Has Already Won the Iran War, Why Does He Need Foreign Ships?”

“Last week, U.S. President Donald Trump told Britain not to bother sending ships to the Middle East, claiming he had already won the war with Iran,”

“Now, he is calling on NATO allies — and even China — to dispatch their vessels to help reopen the Strait of Hormuz.”

— Stephen Collinson.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: