Akalla mutane shida ne suka mutu a Pakistan, Sakamakon zanga-zanga da Kashe Jagoran Addinin Kasar Iran

Akalla mutane shida ne suka mutu a Pakistan, Sakamakon zanga-zanga da Kashe Jagoran Addinin Kasar Iran

Akalla mutane shida ne suka mutu, yayin da wasu da dama suka jikkata, bayan da masu zanga-zangar Kashe Shugaban Addinin Kasar Iran, Ayatollah Sayyid Ali Khameni, suka kai hari kan Ofishin Jakadancin Amurka a birnin Karachi.

Rahotanni sun ce tarzomar ta barke ne sakamakon fushin jama’a kan rahotannin kisan Ayatollah Ali Khamenei, Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci na Iran, wanda aka kashe shi a hare-haren haÉ—in gwiwa da Amurka da Isra’ila suka kai kan Iran.

Shaidu sun bayyana cewa daruruwan masu zanga-zanga ne suka taru a kusa da ofishin jakadancin, inda suka rika jifar jami’an tsaro da duwatsu da sanduna, tare da lalata gine-gine. Jami’an tsaro sun mayar da martani ta hanyar harba hayaki mai sa hawaye da kuma amfani da karfi domin tarwatsa taron.

Hukumomin tsaron Pakistan sun ce an tsaurara tsaro a kewayen ofisoshin jakadanci da muhimman wurare a Karachi, yayin da ake ci gaba da kokarin kwantar da tarzomar.

Lamarin ya kara nuna yadda rikicin Gabas ta Tsakiya ke kara bazuwa zuwa wasu kasashe, inda fushin jama’a ke sauyawa zuwa hare-hare kan muradun kasashen yamma.

Hukumomi sun ce za su ci gaba da bincike kan lamarin, tare da daukar matakan tsaro domin hana sake faruwar irin wannan tashin hankali.

News Translation in English Language.

Middle East Conflict Between Iran, Israel and U.S. Disrupts Global Air Travel.

Escalating military tensions involving Iran, Israel, and the United States have triggered widespread airspace closures across parts of the Middle East, severely disrupting international air travel.

According to reports by Associated Press, the conflict has forced several countries in the region to shut or restrict their airspace for security reasons. As a result, hundreds of commercial flights have been cancelled, delayed, or diverted, leaving thousands of passengers stranded at airports worldwide.

Major international airlines temporarily suspended flights to and from affected destinations, while others rerouted aircraft along longer and costlier paths to avoid conflict zones. Aviation authorities warned that the situation poses serious risks to civil aviation safety, prompting urgent advisories to airlines and travelers.

Industry experts say the disruption represents one of the most significant challenges to global air travel in recent years, with ripple effects felt far beyond the Middle East. Travelers have been advised to regularly check with airlines for updates, rebooking options, and safety guidance.

Meanwhile, international reactions continue to pour in, with governments expressing concern that further escalation could deepen the humanitarian and economic impact of the crisis. Diplomatic calls have intensified for restraint and dialogue to prevent the conflict from expanding and causing further instability in global transportation and regional security.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form