Zamu kaddamar da Hari akan dukkan Kadarorin Amurka da na Isra’ila a Yankin Gabas ta tsakiya ba tare da Jan layi ba, Inji wani Babban Jami'in Iran

Zamu kaddamar da Hari akan dukkan Kadarorin Amurka da na Isra’ila a Yankin Gabas ta tsakiya ba tare da Jan layi ba, Inji wani Babban Jami'in Iran

Zamu kaddamar da Hari akan dukkan Kadarorin Amurka da na Isra’ila a Yankin Gabas ta tsakiya ba tare da Jan layi ba, Inji wani Babban Jami'in Iran.

Wani babban jami’in ƙasar Iran ya shaida wa tashar talabijin na Al Jazeera cewa "Isra’ila da Amurka su shirya karban martanin  da ke tafe, domin martaninmu zai kasance a bayyane, kuma babu wani jan layi.”

Jami’in ya ce: “Dukkan kadarori da muradun Amurka da na Isra’ila a yankin Gabas ta Tsakiya sun zama halaltattu mu kai masu hari. 
Babu wani layi ja bayan wannan hari, kuma komai yana yiwuwa, har da yanayi da ba a taba la’akari da su ba a baya.”

Ya kara da cewa, “Amurka da Isra’ila sun kaddamar da farmaki da ya zama yaƙi, wanda zai haifar da mummunan tasiri mai fadi da kuma dogon lokaci. 
Ba mu yi mamaki da harin hadin gwiwar Amurka da Isra’ila ba, kuma martaninmu zai kasance mai sarkakiya ba tare da iyakacin lokaci ba.”

Jami’in ya kuma jaddada cewa duk wani kira ga Iran da ta nuna sassauci ko ta mika wuya “abin kin amincewa ne, kuma tunanin banza ne kawai.”

News Translation in English Language.

Top Iranian Official Warns: “We Will Strike U.S. and Israeli Assets in the Middle East Without Restraint”

A senior official from Iran has told Al Jazeera that the country is prepared to launch attacks on all United States and Israel assets in the Middle East “without any red lines.”

The official warned: “Israel and the U.S. should be ready for the coming response, which will be open and unrestricted.” He added that all U.S. and Israeli interests in the region are legitimate targets.

“There will be no red lines after this strike, and anything is possible, including scenarios previously unconsidered,” the official said. He further emphasized that the joint U.S.-Israeli operations will have wide-ranging and long-term consequences.

He also dismissed any calls for Iran to show restraint or surrender, describing them as “unacceptable and naive.” The statement comes amid escalating tensions in the Middle East, with violence continuing to destabilize the region politically and strategically.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form