‘Yan Sanda Sun Kashe ‘yan Fashi, tare da kama masu sayar da makamai a jihar Kaduna.


Jami’an ‘Yan sandan Jihar Kaduna sun yi nasaran gudanar samame a a kan ‘yan fashi da masu safarar makamai a yankuna da dama ciki har da Kajuru da Tafa da Igabi da Kauru, kamar yadda Kwamishinan ‘Yan sanda, Rabiu Muhammad, ya sanar da manema labarai.

A yayin musayar wutan An kashe ko an raunana wasu ‘yan fashi da yawa, sannan an kama wasu da ake zargi da aikata fashi da kuma mutane biyar da ake zargin masu sayar da makamai ne.

Kuma an kwace makamai da dama ciki har da, Rifles AK‑47 guda 3 na kasashen waje da Bindigogi 21 na gida da Sub-machine gun guda 1 da Bindigogi 2 da sauran makamai.

An samu kuma kwayoyi da miyagun magunguna da ake tuhuma ana shirin kai wa ‘yan fashi.
Kwamishinan ya ce ana ci gaba da bincike domin rushe dukkan hanyoyin sayar da makamai da kawo masu laifi gaban shari’a.

Jihar Kaduna ta kasance tana fuskantar matsalolin fashi, satar mutane da safarar makamai, kuma jami’an tsaro na ci gaba da daukar matakan tabbatar da zaman lafiya a cikin al’umma.

News Translation in English Language.

Police Kill Bandits, Arrest Gunrunners in Kaduna Raid

Kaduna, Nigeria: The Kaduna State Police Command has recorded significant successes in recent operations against banditry and illegal arms trafficking in the state.

According to Commissioner of Police Rabiu Muhammad, coordinated raids were carried out in the past two weeks across several local government areas, including Kajuru, Tafa, Igabi, and Kauru.

During fierce clashes with armed gangs:

Several suspected bandits were killed or injured.

Some suspects were arrested, including five alleged gunrunners.

A large cache of weapons and ammunition was seized, including:

Three English-made AK‑47 rifles

Twenty-one locally fabricated firearms

One sub-machine gun

Two pistols and other weapons


Authorities also recovered illegal drugs allegedly intended for criminal networks.

Commissioner Muhammad stated that investigations are ongoing to dismantle arms distribution networks and bring all suspects to justice.

Kaduna State remains a hotspot for bandit attacks, kidnappings, and arms trafficking, and security agencies continue to conduct intelligence-led operations to ensure safety in affected communities.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form