Akalla mutane 19, ciki har da wani dan kasar Birtaniya mai shekaru 24, sun rasa rayukansu yayin da wasu 25 suka jikkata bayan wata motar fasinja mai dauke da mutane da dama ta fado daga babbar hanyar Prithvi a kasar Nepal.
Rahotanni daga jami’an tsaro sun ce motar ta kauce daga hanya ne a yankin tsaunuka, inda ta gangaro daga gangaren dutse kusa da kogin Trishuli .
Tuni aka garzaya da wadanda suka tsira zuwa asibitoci mafi kusa a yankin domin samun kulawar gaggawa.
Haka zalika ‘yan sanda sun fara bincike kan musabbabin hatsarin, inda ake duba yanayin hanya da halin da motar take ciki da kuma yiwuwar kuskuren direba.
Yayin da Jami’ai suka ce za su fitar da karin bayani yayin da binciken ke ci gaba.
News Translation in English Language.
19 Killed, British National Among Dead as Bus Crashes in Central Nepal
At least 19 people, including a 24-year-old British national, were killed and 25 others injured after a passenger bus plunged off the Prithvi Highway in Nepal, authorities said.
The crash occurred when the crowded bus veered off the mountainous roadway and tumbled down a steep slope near the Trishuli River, a major river running through central Nepal. Emergency responders rushed survivors to nearby hospitals, while recovery teams worked to retrieve victims from the wreckage.
Police have launched an investigation to determine the cause of the accident, examining factors such as road conditions, vehicle condition, and possible driver error. Officials said further details would be released as inquiries continue.
Tags
Labarai
