Yadda Iran ta kaddamar da hare-haren makamai masu linzami Kan sansanonin sojin Amurka dake ƙasashen Larabawa.

Yadda Iran ta kaddamar da hare-haren makamai masu linzami Kan sansanonin sojin Amurka dake ƙasashen Larabawa.

Iran ta kaddamar da hare-haren makamai masu linzami akan sansanonin sojin Amurka dake Kasashen Larabawa da suka hada da UAE da Bahrain da Kuwait da Qatar, a matsayin martani game da harin da ƙawanjen Amurka da Israi'la su ka kai mata. 

Rahotanni sun ce akalla mutum ɗaya ya rasa ransa a Abu Dhabi sakamakon fashewar makamai masu linzami da Qatar tace ta kakkabo su, tare da lalacewar wasu gine-gine.
Wannan rikici na nuni da karuwar tashin hankali daga rikici na ƙananan wurare zuwa rikici mai fadi, inda Iran ta fadada martaninta na kai hari kan wuraren sojojin Amurka da kuma kasashen Gulf, wanda hakan ke kara dagula siyasa da tsaro a yankin.

News Translation in English Language.

Iran Launches Missile Strikes on U.S. Military Bases in Arab States.

Iran has carried out missile strikes on U.S. military bases in several Arab countries, including the United Arab Emirates (UAE), Bahrain, Kuwait, and Qatar, in retaliation for attacks by the United States and Israel.

Reports indicate that at least one person was killed in Abu Dhabi due to the missile explosions, while Qatar confirmed damage to several buildings.

Analysts say the conflict signals an escalation from localized clashes to a broader confrontation, with Iran expanding its retaliatory operations against U.S. military sites and Gulf countries—raising political and security tensions across the region.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form