Adadin Mutanen da Suka Rasa Rayukansu Ya Karu Zuwa mutum 40 Bayan Harin Isra’ila aka makarantan mata a ƙasar Iran — kamar yadda kafar yada labaran Gwamnatin ƙasar, IRNA ya sanar.
Tun farko an ruwaito cewa harin, wanda ya haddasa barkewar rikici mai tsanani tsakanin Iran da hadin gwiwar ƙasashen Israi'la da Amurka, ya kashe kimanin mutane 24 daga cikin daliban makarantar. Sai dai bayan ƙarin bincike da rahotanni daga jami’an lafiya da ke wurin, an tabbatar da cewa adadin ya kai mutane 40, yayin da wasu akalla 45 suka ji raunuka.
Wani jami’in yankin yace harin ya afku ne a lokacin da hayaki da fashe‑fashe suka girgiza garin, lamarin da ya jawo daukin gaggawa ga wadanda abin ya shafa.
News Translation in English Language.
Death Toll Rises to 40 After Israeli Attack on Girls’ School in Iran.
The death toll has risen to 40 following an Israeli attack on a girls’ school in Iran, according to the state news agency IRNA.
Initial reports indicated that the attack, which has sparked severe tensions between Iran and the Israel‑U.S. coalition, had killed around 24 students. However, further investigations and updates from local medical officials confirmed that the number of fatalities has now reached 40, while at least 45 others were injured.
A regional official stated that the attack occurred amid smoke and explosions that shook the town, prompting an urgent response to assist those affected.
Tags
Labarai
