An jiyo karan fashe-fashe masu ƙarfi a birnin Tel Aviv na Israi'la bayan Harin Iran Kan Israi'la

An jiyo karan fashe-fashe masu ƙarfi a birnin Tel Aviv na Israi'la bayan Harin Iran Kan Israi'la

An jiyo karan fashe-fashe masu ƙarfi a birnin Tel Aviv na Israi'la, yayin da ƙararrawar gaggawa ke tashi a sassa daban-daban na birnin, lamarin da ya haddasa fargaba a tsakanin mazauna yankin.

Hakan na zuwa ne bayan Rundunar juyin juya halin Musuluncin ta Iran ta sanar da harba makamai masu linzami da jiragen yaki marasa matuki cikin Israi'la a matsayin martani ga harin da Amurka da Israi'la Suka kaddamar akan Iran a yau din Nan.

Hukumomin Isra’ila sun shawarci jama’a da su zauna kusa da wuraren kariya da mafaka, tare da bin umarnin jami’an tsaro.

Har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, ba a tabbatar da adadin asarar rayuka ko barnar da ta faru ba, yayin da hukumomi ke ci gaba da tantance halin da ake ciki. Masana sun ce lamarin na iya ƙara dagula tsaro a yankin Gabas ta Tsakiya idan ba a samu sauƙin rikicin ba.

News Translation in English Language.

Explosions Rock Tel Aviv as Middle East Tensions Escalate.

Tel Aviv, Israel — Powerful explosions have been reported in Tel Aviv on Tuesday, accompanied by emergency sirens across the city, sparking alarm among residents.

Reports from international news outlets indicate the explosions may have been caused by missile strikes or unmanned drones (UAVs) in the city’s airspace, as part of Israel’s ongoing air defense measures.

The incident comes amid rising tensions between Israel and Iran, following recent strikes and counterstrikes between the two countries. Israeli authorities have urged citizens to stay near shelters or protected areas and follow security instructions.

As of this report, casualties and the extent of damage remain unconfirmed, with officials continuing to assess the situation. Experts warn the crisis could further destabilize the Middle East if the conflict escalates.

Authorities and news agencies are expected to provide more updates as events unfold.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form