Ƙungiyar Daliban Kwankwasiyya Ta Zabi Sabbin Shugabanni.

Ƙungiyar Daliban Kwankwasiyya Ta Zabi Sabbin Shugabanni.

Bayan ficewar sama da 70% na shugabannin ƙungiyar daliban Kwankwasiyya, ƙungiyar ta bayyana sabon shugabanci na matakin ƙasa, tare da ƙara jaddada cikakken goyon bayansu ga madugun tafiyar Kwankwasiya, Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso.

Comrd Umar Kumbotso, sabon shugaban ƙungiyar, ya ce za su ci gaba da tallata tsarin Kwankwasiyya NNPP a matakin ƙasa ba tare da ja da baya ba, domin tabbatar da dorewar nasarar Kwankwasiyya a duk fadin ƙasar Najeriya.




News Translation in English Language.

Kwankwasiyya Student Group Elects New National Leadership

Abuja, Nigeria – Following the resignation of over 70% of its leaders, the Kwankwasiyya Student Group has announced a new national leadership, reaffirming their full support for the movement’s founder, Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso.

The group, now under the leadership of Comrd Umar Kumbotso, stated that they will continue to promote the Kwankwasiyya NNPP agenda nationwide without hesitation, aiming to ensure the enduring success of the Kwankwasiyya movement across Nigeria.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form