Gwamnatin Oman ta tabbatar da cewa za a gudanar da wani sabon zaman tattaunawa tsakanin Amurka da Iran a birnin Gineva a ranar Alhamis mai zuwa.
Ministan Harkokin Wajen Oman, Badr Al-Busaidi, ya bayyana cewa tattaunawar na da nufin ƙara kusantar cimma matsaya kan rikicin da ke tsakaninsu, musamman batun shirin nukiliyar Iran.
Rahotanni sun nuna cewa tattaunawar na daga cikin ƙoƙarin diflomasiyya da ake yi domin rage tashin hankali tsakanin ƙasashen biyu, tare da kauce wa rikici a yankin Gabas ta Tsakiya.
Oman na taka muhimmiyar rawa a matsayin mai shiga tsakani a tsakanin ɓangarorin.
Haka kuma, an ce akwai yiwuwar a sake yin wani ƙarin zama na tattaunawa idan Iran ta gabatar da sabon shiri da bangarorin za su duba.
Masana na ganin wannan tattaunawa na iya taka muhimmiyar rawa wajen rage zaman É—ar-É—ar da kuma dawo da kwanciyar hankali a harkokin siyasar duniya.
News Translation in English Language.
US–Iran Talks Set for Geneva as Oman Pushes for Diplomatic Breakthrough
The government of Oman has confirmed that fresh diplomatic talks between the United States and Iran will take place in Geneva on Thursday, in an effort to ease long-standing tensions between the two countries.
Oman’s Foreign Minister, Badr Al-Busaidi, said the talks are aimed at moving negotiations “the extra mile” toward reaching a sustainable understanding, particularly on issues surrounding Iran’s nuclear programme and related sanctions.
According to diplomatic sources, the meeting is part of ongoing efforts to prevent further escalation and promote dialogue through peaceful means. Oman has continued to play a key mediating role, facilitating communication between Washington and Tehran.
Reports also indicate that additional rounds of talks could follow if Iran submits a detailed proposal for further discussions.
Observers say the renewed negotiations come at a critical time, as tensions remain high in the Middle East, and any progress in Geneva could help reduce the risk of wider regional instability.
