Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya yi gargadi kan sakamakon sabon farmakin da aka kai wa Iran, inda ya bayyana cewa yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar ba wai kawai ya shafi Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ne, har ma da duk sauran kasashen yankin da na Musulmi.
Araghchi ya yi wannan gargadi ne a yayin tattaunawar wayar tarho da takwaransa na Turkiyya, Hakan Fidan, inda ya ce wajibi ne ga duk kasashen Musulmi da na yankin su dakile shirin mummunan na Isra’ila.
Ya kuma bayyana laifukan da aka aikata, ciki har da harin da aka kai makarantar ‘yan mata wanda ya yi sanadiyar mutuwar yara masu yawa.
Ministan ya ce wannan hari babbar keta doka ce ta Majalisar Dinkin Duniya da dokokin kasa da kasa, sannan ya tabbatar da hakkin Iran na kare kan ta da iyakarta da duk karfinta.
Araghchi ya jaddada cewa Iran za ta ci gaba da manufofin zumunci da kyakkyawar makwabtaka da duk kasashen yankin duk da farmakin.
News Translation in English Language.
Iranian FM Warns: US‑Israeli War Targets All Regional and Muslim Countries.
Iranian Foreign Minister Abbas Araghchi has issued a warning over the recent attacks on Iran, stating that the war imposed by the United States and Israel is not only aimed at Iran but also threatens all regional and Muslim countries.
Araghchi made the remarks during a phone conversation with his Turkish counterpart, Hakan Fidan, emphasizing the need for Muslim and regional nations to counter what he described as a “sinister plot” by Israel.
He condemned attacks on civilian targets, including a girls’ school, calling them violations of the United Nations Charter and international law, and reaffirmed Iran’s right to defend itself and its sovereignty.
Araghchi also stressed that Iran will continue to pursue peaceful relations and regional cooperation despite the ongoing aggression.
Tags
Labarai
