Kungiyar kwallon kafar Arsenal da Manchester City zasu kece raini a wasan karshe na cin kofin gasar Carabao cup

Kungiyar kwallon kafar Arsenal da Manchester City zasu kece raini a wasan karshe na cin kofin gasar Carabao cup

Kungiyar kwallon kafar Arsenal da Manchester City zasu kece raini a wasan karshe na cin kofin gasar Carabao cup a ranar lahadi 22 ga watan Maris na Wannan shekaran.

Kociyan Arsenal, Mikel Arteta zai yi kokarin ganin ta lashe gasar Karan farko cikin shekaru 33 da Arsenal din ta yi nasara. 
Yayin da Guadiola zai yi kokarin ganin ya lashe gasar karo na biyar tun bayan tun bayan da ya karbi jan ragamar Kungiyar ta Manchester City a shekaran 2017.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form