Kasashen Afirka 10 da suka fi Arhan farashin man fetur a watan fabrairu 2026.

Kasashen Afirka 10 da suka fi Arhan farashin man fetur a watan fabrairu 2026.

Rahoton da aka fitar a ranar 13 ga watan Fabrairun 2026, ya bayyana cewa wasu kasashen Afirka sun kasance cikin kasashen da suka fi arha farashin man fetur a duniya. Wannan ya biyo bayan sauyin kasuwar mai ta duniya da karfin kudin wasu kasashen.

Ga jerin kasashen Afirka 10 da suka fi arha farashin man fetur a watan Fabrairu 2026 bisa bayanan Global Petrol Prices:

1. Libya – kusan $0.024 a lita

2. Angola – kusan $0.327 a lita

3. Algeria – kusan $0.363 a lita

4. Masar (Egypt) – kusan $0.449 a lita

5. Najeriya (Nigeria) – kusan $0.587 a lita

6. Sudan – kusan $0.700 a lita

7. Habasha (Ethiopia) – kusan $0.789 a lita

8. Liberia – kusan $0.849 a lita

9. Tunis (Tunisia) – kusan $0.887 a lita

10. Niger – kusan $0.906 a lita

Rahoton ya nuna cewa saukin farashin man fetur na taimakawa wajen rage farashin sufuri da kayayyaki, wanda ke samar da rangwame ga al’umma da ‘yan kasuwa da gwamnati.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form