An fitar da jerin wasannin zagaye na biyar na cin kofin gasar FA Cup (2025–26 Emirates FA Cup), inda za a buga wasanni a karshen mako daga ranar 7–8 ga Maris, 2026.
Ga jerin wasannin:
1. Fulham vs Southampton
2. Port Vale ko Bristol City vs Sunderland
3. Newcastle United vs Manchester City
4. Leeds United vs Norwich City
5. Mansfield Town vs Arsenal
6. Wolverhampton Wanderers vs Liverpool
7. Wrexham vs Chelsea
8. West Ham United vs Macclesfield ko Brentford
Wasannin za a buga su a wuraren da aka tsara bisa jadawalin FA, kuma wasu wasanni na iya samun canjin lokaci daga ranar Jumma’a zuwa Litinin.
Tags
Labaran Wasanni
