Yau za'a yi fafatawan Neman kaiwa matakin zagayen karshe na cin kofin nahiyar Afrika na Afcon2025 Inda Kasashen.
Senegal🇸🇳 da Masar🇪🇬 zasu kece raini a tsakaninsu da misalin karfe 6pm yayin da Najeriya🇳🇬 da Moroko🇲🇦 zasu kece raini a tsakaninsu da misalin karfe 9pm.

0 Comments:
Post a Comment