Tinubu ya amince da daukar matasa 1,000 aikin kare gandun dajin Filato domin magance matsalar tsaro a jihar.
Shugaban ƙasar Ahmed Bola Tinubu ya amince da daukar matasa 1,000 daga jihar Filato aiki a matsayin masu gadin gandun daji da nufin magance matsalolin rashin tsaro da jihar ke fama da shi sama da shekaru ashirin.

0 Comments:
Post a Comment