Tabbas Abba zai yi dana sanin komawarsa Jam'iyyar APC ko bajima ko ba dade - Kwankwaso
Tsohon Gwamnan Kano, Injiniya Rabi'u Musa Kwankwaso ya bayyana haka ne a tattaunawar da yayi da sashin hausa na gidan rediyon BBC game da ficewar Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf daga Jam'iyyar NNPP zuwa APC mai mulki.
Ya ka Ƙara da cewa sun yi mamaki Kuma basu taba zaton cewa Gwamnan Kanon zai ci amanarsu ba.
Ya bayyana cewa, ya sha yin tunanin lamarin kamar wani abu ne a mafarki, inda ya Kara da cewa Babban abun takaicin shine yadda ya koma Gwandujiya.

0 Comments:
Post a Comment