Sojoji da ‘yan sanda sun ceto mutane takwas da aka yi garkuwa da su a dajin Kaduna.

Sojoji da ‘yan sanda sun ceto mutane takwas da aka yi garkuwa da su a dajin Kaduna.

Sojoji da ‘yan sanda sun ceto mutane takwas da aka yi garkuwa da su a dajin Kaduna.

Dakarun sashe na 7 na Operation Safe Haven (OPSH) tare da hadin gwiwar rundunar ‘yan sandan yankin Zango Kataf da Civilian Joint Task Force (CJTF) da masu gadin gandun daji da mafarauta sun yi nasarar ceto wasu mutane takwas da aka yi garkuwa da su a dajin Badurum Kasa da ke karamar hukumar Kauru a jihar Kaduna.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: