Kungiyar Real Madrid da Benfica zasu sake kece raini a tsakaninsu a watan fabarairu dimin neman kaiwa zagayen 'yan 16 na gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai UEFA Champions league.
Yadda Jadawalin gasar ya kaya:
Benfica da Real Madrid
Bodo/Glimt da Inter Milan
Borussia Dortmund da Atalanta
Club Brugge da Atletico Madrid
Galatasaray da Juventus
Monaco da Paris St-Germain
Olympiacos da Bayer Leverkusen
Qarabag da Newcastle

0 Comments:
Post a Comment