Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya caccaki Kungiyar Tarayyar turai EU game da aiyana Rundunar IRGC a matsayin kungiyar ta'addaci.

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya aiyana ikirarin da kungiyar Tarayyar turai EU ta yi na ayyana Rundunar kare juyin juya halin ƙasar Iran, IRGC a matsayin kungiyar ta'addanci da cewa munafunci ne,  yayin da take ci gaba da kare Isra'ila daga alhakin yakin da ta yi na kisan kare dangi a Gaza.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: