Fuskokin 'yan jarida uku daga cikin Falasdinawa 11 da Israi'la ta kashe a hare-haren da ta kai zirin Gaza.

Akalla Falasdinawa 11 wanda suka hada da yara biyu da ‘yan jarida uku ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ke cigaba da kaiwa Gaza tun daga wayewar garin yau, yayin da wasu shida suka jikkata, kamar yadda ma’aikatar lafiya ta Gaza ta sanar.

Munir al-Bursh, babban darektan ma'aikatar, ya shaidawa kafar talabijin na Al Jazeera cewa, 'yan jaridar da aka kashe a lokacin da aka tarwatsa motarsu a yau Laraba, sun yi aiki da kwamitin ƙasar Masar na agaji a zirin na Gaza, wanda ke kula da ayyukan agaji na ƙasar ta Masar.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: