Benfica ta yi wa Real Madrid kancale bayan ta doke ta da ci 4-2 a wasan karshe na rukunin zakarun nahiyar turai UEFA Champions league.

Kungiyar kwallon kafar Real Madrid ta kasa tsallakewa zuwa matakin dab da na kusa da na karshe na cin kofin gasar zakarun nahiyar turai na UEFA Champions league bayan Kungiyar kwallon kafar Benfica ta doke ta da ci 4-2.

Hakan yasa Real Madrid karewa a mataki na 9 a teburin mai Kungiyoyi 36.
Yanzu dole sai Real din ta fafata a wasan 'yan matakin 16 kafin ta samu damar zuwa rukunin dab da na kusa da na karshe na gasar.
Sauran manyan Kungiyoyi da suka kasa kaiwa matakin sun hada da, Inter Milan da PSG da Juventus da Athletico Madrid.
A nata bangaren Nasaran da Benfican ta samu akan Real Madrid din ya bata Daman cigaba da kasancewa a gasar a rukunin 'yan 16 bayan ta kare a mataki na 24 a teburin.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: