Kamar yadda aka saba a wannan makon dukkanin kungiyoyin Laliga ne suka kece raini tsakaninsu inda wasu suka yi nasara wasu Kuma akasin hakan, yayin da wasu suka yi canjaras da juna.
Saboda haka ne muka kawo maku sakamakon Wasannin na wannan makon na 13.
Sakamakon Wasannin Laliga mako na 13
Valencia 1-0 Levente
Deportivo Alve 0-1 Celta Vigo
Barcelona 4- 0 Athletico Club
Osasuna 1-3 Real Sociedad
Villarreal 2-1 Mallorca
Real Oviedo 0-0 Real Vallecano
Real Betis 1-1 Girona
Getafe 0-1 Athletico Madrid
Elche 2-2 Real Madrid.
Sai Wasan da za'a buga yau litinin tsakanin Kungiyar kwallon kafar Espayol da Sevilla da misalin karfe 9pm agogon Najeriya da Nijar.
Har yanzu dai Real Madrid ce ke jan ragamar teburin na Laliga da maki 32 yayin da Barcelona ke biye mata a mataki na biyu da maki 31, Sai Villarreal da Athletico Madrid a mataki na uku da hudu da maki 29 da 28.

0 Comments:
Post a Comment