Babban birnin kasar Indonesian ya zama birni mafi yawan Al'umma a duniya inda yake da yawan jama'a da suka kai miliyan 42, babban birnin Bangladesh, Dhaka ne ke biye mashi da yawan Al'umma miliyan 37 sai Tokyo Wanda a baya ya kasance birni mafi yawan Al'umma a duniya da mutum miliyan 33.
Jerin biranen duniya 10 mafi yawan Al'umma:
1. Jakarta - Indonesia 42M
2. Dhaka - Bangladesh 37M
3. Tokyo - Japan 33M
4. New Delhi - India 30M
5. Shanghai - China 30M
6. Guangzhou - China 30M
7. Cairo - Egypt 26M
8. Manila - Philippines 25M
9. Kolkata - India 23M
10. Seoul - South Korea 22M

0 Comments:
Post a Comment