Kungiyoyin biyu sun kasance abokanan hamayya tun tuni, inda suka fafata a wasanni 14, Kowannensu yayi nasara a wasanni 4 yayin da suka yi canjaras a wasanni 6.
Rabon da kungiyoyin su kara da juna tun a wasannin kifa daya kwala na yan 16 na gasar Zakarun nahiyar turai na shekaran 2017/2018 inda Barcelona ta yi nasara bayan da aka tashi wasan 1-1 a Stamford Bridge, yayin da Barcelona tayi nasara Nou Camp da ci 3-0.
Ga jerin karawar da kungiyoyin suka yi a baya.
UEFA Champions League: 2017/2018 Round 16
Barcelona 3-0 Chelsea (wasa na biyu)
Chelsea 1-1 Barcelona (wasan farko)
Semi Final 2011/2012 Champions League:
Barcelona 2-2 Chelsea
Chelsea 1-0 Barcelona
Semi Final 2008/2009 Champions League:
Chelsea 1-1 Barcelona
Barcelona 0-0 Chelsea
Wasannin Rukunin A 2006/2007 Champions League:
Barcelona 2-2 Chelsea
Chelsea 1-0 Barcelona
UEFA Champions League: 2005/2006 Round 16:
Barcelona 1-1 Chelsea
Chelsea 1-2 Barcelona
UEFA Champions League: 2004/2005 Round 16:
Chelsea 4-2 Barcelona
Barcelona 2-1 Chelsea
UEFA Champions League: 1999/2000 Quater Final:
Barcelona 5-1 Chelsea
Chelsea 3-1 Barcelona

0 Comments:
Post a Comment