Wasikar Masoya Hausa Love mesg APK free Download V1.1.0

Wasikar Masoya Hausa Love mesg APK free Download V1.1.0

wasikar Soyyaya, Turanci da Hausa. Hausa Love Messages

Angina wannan Application ne domin masoya musamman na kasar Hausa.

Domin ita Soyayya Gaskiya Ce, Amma marasa Gaskiya kan shigeta har su batata,

Soyayya da gaskiya da kuma koyon yadda ake tsara mata a soyayya

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna 'soyayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya, ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so.

Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu.

Ga Kadan daga cikin abunda wannna Application din yakunsa

1-Kalaman Soyayya

2-yadda aKe soyayya

3-yadda ake sace zuciyar Budurwa

4-yadda ake burge budurwa

5-zauren koyarda soyayya

6-zafafan kalaman soyayya masu kwantarda hankalin masoya.

* soyayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* yadda ake soyayya

* rayuwar aure da soyayya

* soyayya da amana

* soyayya

* Soyayya

* littafan soyayya

* soyayya da tausayi

* hakkin miji akan matarsa

* matar aure, matar sunnan

* soyayya zalla

* soyayya da kishi

* hausa

* soyayyar hausawa

* aure, auren hausawa

* soyayya da aure

* kalaman Sace Zuciyar mata

* soyayya da rikon amana

KU BIYOMU A CIKIN WANNAN APPLICATION..

Download and Install this App (21MB)

Downloading APK file here is secure and very fast.

Category

Education App

Developer

Abdu Matashi

Last Update

10 October, 2025

Version Requirement

Minimum 6.0+

Application Version

1.1.0

Application Size

21MB


SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: