Indian Hausa Films: Manhajar Finafinan Indian hausa Sababbin da Tsofaffin Films
Arewa Movies TV: Manhajace dake kawo muku finafinanda aka fassara daga wani yare izuwa harshen hausa, wannan manhajar ta Arewa Movies TV ta kunshi mafiwan finafinan Indian Hausa da Finafinai Masu dogo Zango, Manhajace da zaku iya sauke finafinan Indian Hausa batare da kayyadewa ba. Masu Saukewa damasu kallo online zasu iya amfani da wannan Manhajar dan Morewa lokacinsu da Kawatattun finafinai masu haske HD.
Fassarorinda zaku iya samu a Arewa Movies TV,
Fassarar Algaita
Fassarar sultan
Fassarra Mega
Fassarar Yusuf Zamani
Fassarar Badawa
Fassarar SS Record
Fassarar Alhusaini
Fassarar Fikira
Fassarar AA Nasara
Fassarar D Love
Fassarar Mai Magi
Fassarar S.A.Y
Da kuma karin Wasu fassarorin irisu Muhabbat, Dorayi, Yc2K, Nass, Yawali, da kuma karin wasu fassarorin daban daban.
Zaku iyayin Rijista domin shiga tsarin biyan kudi na Sati, Wata ko Shekara don samun sababbin finafinai. kuma zaku iya tuntubarmu don neman karin bayani akan wannan Manhajar Ta Arewa Movies TV.
Download and Install this App (9MB)
Install from Google Play
Category | Personalization App |
Developer | JK Plus |
Last Update | 28 October, 2025 |
Version Requirement | Minimum 5.0+ |
Application Version | 11.6 |
Application Size | 9MB |
0 Comments:
Post a Comment