Koyi yadda zaka/ki Girka Abincin Hausawa Kala Daban-Daban Cikin Sauki
Wannan application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani dasu, da addadin yanda zaki zuba, a takaice dai zan iya cewa wannan application na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Application din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (english) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke son girka irin abincin hausawa. yi downloading din wannan application domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna application Abincin Hausawa (Hausa Recipe) sune kamar haka:
DANWAKE
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
ALALA
KOSAI
TUN MASA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
JOLLOF RICE
KILISHI
adamsdut
Don Allah in kinji dadin wannnan application a taimaka ayi rating nasa five star domin yayi sama domin wadan da ke son koyan abincin ahusawa in sunyi searching su same shi cikin sauki.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su sheikh jafar,sheikh albani zaria,sheikh ali isah fantami,sheikh ahmad sulaiman etc.
Download and Install this App (24MB)
Install from Google Play
Category | Food and Drink App |
Developer | Annahda |
Last Update | 02 July, 2025 |
Version Requirement | Minimum 4.4+ |
Application Version | 5.2.1 |
Application Size | 24MB |
0 Comments:
Post a Comment