Sunayen yakin da Annabi yayi

 Sunayen yakin da Annabi yayi

Manzon Allah (S.A.W) ya yi yaqe-yaqe da dama domin kare Musulunci tun bayan da yayi hijra daga Garin makka wacce itace mahaifarsa ya koma madina. 
Yake-yaken da ya jagoranci rundunar Musulunci a da kanshi ana kiran su da “Ghazwa” sai kuma wadanda yakin da aka gudanar ƙarƙashin jagorancin wani daga cikin sahabbansa ana kiran su da “Sariyya”.

Yakin da ya jagoranta da kanshi guda 9 ne.
1-Badr, 
2-Uhud, 
3-Al-Khandaq, 
4-Quraydhah, 
5-Al-Mustaliqh, 
6-Khaybar, 
7-Al-Fath Makkah, 
8-Hunayn 
9-Ta'if

Article Translation in English Language.

The Messenger of God (S.A.W) fought many battles to protect Islam after he migrated from Makkah, which was his birthplace, to Madinah. 
The battles that he led the Islamic army himself are called "Ghazwa" and the battles that were conducted under the leadership of one of his companions are called 
"Sariyya". 
The war that he led by himself was 9. 1- Badr, 
2-Uhud, 
3-Al-Khandaq, 
4- Quraydhah, 
5-Al-Mustaliqh, 
6-Khybar, 
7- Al-Fath Makkah, 
8-Hunayn 
9- Taif

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: