Kasar da tafi kowace kasar arzikin man fetur a duniya itace kasar Saudi Arabia wacce ke hako gangan danyan mai 8,950,000 a kowace rana daga nan sai kasar Venezuela da Canada.
Article Translation in English Language.
The country with the largest oil production in the world is Saudi Arabia, which produces 8,950,000 barrels of oil per day, followed by Venezuela and Canada.
Here are the list of ten countries that have the most oil production in the world.
Ga jerin Kasashe goma da suka fi arzikin man fetur a duniya.
1- Saudi Arabia
2- Venezuela
3- Canada
4- Iran
5- Iraq
6- Kuwait
7- United Arab Emirate (Hadaddiyar daular larabawa)
8- Russia (Rasha)
9- Libya
10- Nigeria .
0 Comments:
Post a Comment