Kasar da tafi arziki a Africa

 

Kasar da tafi arziki a Africa

Kasar da tafi kowace kasa arziki a nahiyar Africa itace kasar Africa ta kudu wacce keda GDP nominal Dalar Amurka billiyan $400b.
Wannan bisa kididdiga na GDP norminal Wanda ke nufin farashin abubuwan da kasa ke iya samarwa da kanta domin bunkasan tattalin arzikinta. 

Kasar Afrika ce ke Kan gaba a nahiyar Africa da GDP norminal Dalar Amurka $401b a mataki na 38 a duniya, sai kasar Masar (Egypt) a mataki na biyu da GDP norminal billiyan $347b a mataki na 42 a duniya, sai kasar Najeriya a mataki na uku a nahiyar Africa mai GDP norminal billiyan $252b a matakin duniya 53.

Translation of the Article in English Language.

The richest country in Africa is South Africa with a nominal GDP of $400 billion. 
This is based on normal GDP statistics, which refers to the price of things that the country can produce by itself for the development of its economy. 

Africa is the leading country in Africa with a nominal GDP of US$401 billion at the 38th level in the world, followed by Egypt (Egypt) at the second level with a nominal GDP of $347 billion at the 42nd level in the world, followed by Nigeria at the 3rd level third in Africa with a nominal GDP of $252 billion at the global level 53.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: