Uwargidan Shugaban Ƙasa Ta Ziyarci cocin Lambeth Palace dake birnin Landan.

Uwargidan Shugaban Ƙasa Ta Ziyarci cocin Lambeth Palace dake birnin Landan.

Uwargidan shugaban ƙasa, Oluremi Tinubu, ta halarci taron manyan shugabannin addini a cocin Lambeth Palace a hedikwatar Archbishop na Canterbury a birnin Landan, a wani ɓangare na ziyarar aiki da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke kaiwa Birtaniya.

A taron, an tattauna batutuwan addini da jagoranci da muhimmancin ƙa’idojin ɗabi’a wajen gina al’umma. 
Ziyarar ta zama wata dama ta musamman wajen ƙarfafa dangantaka tsakanin Najeriya da Birtaniya, musamman a fannonin diflomasiyya da addini da al’adu, yayin da wannan ita ce ziyarar aiki ta farko da shugaban Najeriya  yakai Birtaniya cikin kusan shekaru 37.

News Translation in English Language.

Nigerian First Lady Visits Lambeth Palace in London.

The First Lady of Nigeria, Oluremi Tinubu, attended a meeting with senior religious leaders at Lambeth Palace, the official residence of the Archbishop of Canterbury in London. The visit was part of a working trip by President Bola Ahmed Tinubu to the United Kingdom.

During the gathering, participants discussed issues related to religion, leadership, and the importance of moral values in building strong communities. The visit is seen as a significant opportunity to strengthen ties between Nigeria and the United Kingdom, particularly in diplomacy, religion, and culture. This marks the first working visit by a Nigerian president to the UK in nearly 37 years.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: