Rahotanni sun bayyana cewa an yanke wannan hukunci ne bayan da ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a ranar Alhamis, inda hukumomin ƙasashen suka tabbatar da cikar kwanaki 30 na azumin watan Ramadan kafin ayyana ranar Idin.
Sai dai wasu ƙasashen Larabawa da Afrika da turai sun riga sun fara bikin Idin a yau Juma’a, sakamakon tabbatar ganin jinjirin watan Shawwal ko kuma amfani da wasu hanyoyi na tantance farkon wata.
Yayin da wasu ƙasashen Kuma kamar Jumhuriyar Nijar tuni suka yi sallar idin su tun a ranar Alhamis.
Masana sun bayyana cewa irin wannan bambanci na faruwa ne saboda yadda ƙasashe ke amfani da hanyoyi daban-daban — wasu na dogaro da ganin wata pop da ido, yayin da wasu ke amfani da lissafin ilimin taurari wajen tantance farkon watan Musulunci.
News Translation in English Language.
Indonesia and India Declare Saturday, March 21, 2026 as Eid al-Fitr.
Reports indicate that Indonesia and India have officially declared Saturday, March 21, 2026, as the day for celebrating Eid al-Fitr.
The decision was made after the crescent moon of Shawwal was not sighted on Thursday. Authorities in both countries confirmed the completion of 30 days of fasting in the month of Ramadan before announcing the Eid date.
However, some countries across the Arab world, Africa, and Europe began Eid celebrations earlier on Friday, following confirmed sightings of the Shawwal crescent or the use of alternative methods for determining the start of the new month.
Meanwhile, certain countries, including the Republic of Niger, had already observed Eid prayers as early as Thursday.
Experts note that such differences are common due to varying methods used by countries—some rely on physical moon sighting, while others adopt astronomical calculations to determine the beginning of Islamic months.

0 Comments:
Post a Comment