Rundunar IRGC ta kai hari kan Jiragen ruwa a mashigin Hormuz

Rundunar IRGC ta kai hari kan Jiragen ruwa a mashigin Hormuz

Rundunar Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran, IRGC ta sanar da cewa ta kai hari kan wasu jiragen ruwa da suka yi watsi da gargadin da ta bayar a mashigin ruwa na Hormuz. 
A cewar rundunar, jiragen sun yi Æ™oÆ™arin wucewa ta mashigin duk da gargadin da aka yi musu, lamarin da ya sa aka bude musu wuta. 

IRGC ta kuma bayyana cewa ta harba makamai masu linzami guda huÉ—u zuwa hedikwatar sojojin Amurka da ke yankin Gabas ta Tsakiya, ciki har da wasu makamai guda biyu da suka nufi sansanin Camp Arifjan da ke kudancin birnin Kuwait. 

Rahotanni sun ce har yanzu hukumomin Kuwait ba su fitar da cikakken bayani ko tabbatar da harin ba. Sai dai an ce rundunonin tsaron Æ™asar sun samu nasarar kakkabo wasu jiragen marasa matuki da aka harba zuwa yankin. 

Wannan sabon hari na zuwa ne a daidai lokacin da rikicin da ke faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya ke Æ™ara tsananta, inda Iran ke ci gaba da kai hare-hare kan wasu wurare da take zargin suna da alaka da Amurka da kawayenta. 

News Translation in English Language.

IRGC Attacks Vessels in the Strait of Hormuz.

Iran’s Islamic Revolutionary Guard Corps (IRGC) has announced that it launched an attack on several vessels that ignored its warning in the Strait of Hormuz. According to the force, the ships attempted to pass through the strategic waterway despite repeated warnings, prompting the IRGC to open fire on them.

The IRGC also stated that it fired four missiles toward U.S. military headquarters in the Middle East, including two missiles aimed at Camp Arifjan, located south of Kuwait City in Kuwait.

Reports indicate that Kuwaiti authorities have not yet issued an official statement confirming the attack. However, security forces in the country were said to have intercepted some drones launched toward the area.

The latest development comes amid escalating tensions in the Middle East, with Iran continuing to target locations it claims are linked to the United States and its allies.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form