Matatar Mai na Dangote Ta Ƙara Farashin Man Fetur Zuwa ₦875.

Matatar Mai na Dangote Ta Ƙara Farashin Man Fetur Zuwa ₦875.

Matatar Mai na Dangote ta sanar da ƙara farashin man fetur daga ₦774 zuwa ₦875 akan kowace lita. Wannan ƙarin na ₦101 ya faru ne sakamakon hauhawar farashin mai a kasuwan duniya, inda farashin danyen mai ya haura $80 akan kowace ganga.

Masana harkar makamashi sun gargadi cewa yana yiwuwa farashin ya ƙara tashi idan farashin danyen mai na duniya ya wuce $90 a ganga.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form