Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Sabbin Darussa 18 A Kwalejin Fasaha Ta Nuhu Bamalli dake Zaria.

Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Sabbin Darussa 18 A Kwalejin Fasaha Ta Nuhu Bamalli dake Zaria.

Hukumar kula da ilimin fasaha ta Najeriya, National Board for Technical Education (NBTE), ta amince da fara koyar da sabbin darussan karatu guda 18 a Nuhu Bamalli Polytechnic da ke Zaria, jihar Kaduna. 

Amincewar ta zo ne bayan wata ziyarar duba kayan aiki da kuma sake tantance darussa da hukumar ta gudanar a makarantar a watan Janairu na shekarar 2026. 

Wata wasiÆ™a mai kwanan wata 20 ga Fabrairu, 2026, wadda Daraktar Sashen Shirye-shiryen Polytechnics da Makamantansu a NBTE, Dr. Fatima Kabir Umar, ta sanya wa hannu a madadin Babban Sakataren hukumar, Prof. Idris Mohammed Bugaje, ta sanar da shugabannin makarantar wannan amincewa. 

Sanarwar da jami’in hulÉ—a da jama’a na makarantar, Abdullahi Ibrahim Shehu, ya fitar ta bayyana cewa amincewar za ta ba makarantar damar faÉ—aÉ—a yawan É—aliban da take É—auka tare da inganta koyar da ilimin fasaha da sana’o’i ga É—alibai. 

Har ila yau, an sake tabbatar da ingancin darussa guda 42 da makarantar ke koyarwa tun da farko, bayan nasarar da ta samu a tantancewar da aka gudanar. 

Mahukuntan makarantar sun ce sabbin darussan za su taimaka wajen samar da Æ™wararrun matasa da za su taimaka wajen bunÆ™asa masana’antu da ci gaban Æ™asa, tare da ba É—alibai Æ™warewa da ilimin aiki a fannoni daban-daban na zamani.

News Translation in English Language.

Federal Government Approves 18 New Programmes at Nuhu Bamalli Polytechnic.

The Federal Government of Nigeria has approved the introduction of 18 new academic programmes at Nuhu Bamalli Polytechnic in Kaduna State, following accreditation by the National Board for Technical Education (NBTE). (dailytrust.com)

The approval follows a recent inspection and evaluation of the polytechnic’s facilities and curriculum by the NBTE in January 2026.

In a letter dated February 20, 2026, Dr. Fatima Kabir Umar, Director of Polytechnic Programmes at NBTE, signed on behalf of the Executive Secretary, Prof. Idris Mohammed Bugaje, notifying the polytechnic’s management of the approval.

The polytechnic’s spokesperson, Abdullahi Ibrahim Shehu, stated that the approval would enable the institution to expand student enrolment and enhance technical and vocational education for its students.

In addition to the 18 new programmes, 42 existing courses offered by the institution have been re‑accredited, ensuring their continued compliance with national standards. (myschool.ng)

Officials said the new programmes are designed to equip students with practical skills and knowledge required by modern industries, contributing to national development and producing a skilled workforce.

Some of the new programmes include:

HND Agricultural and Bio‑Environmental Engineering

HND Computer Engineering Technology

ND Mechatronics Engineering Technology

ND Renewable Energy Technology

Welding and Fabrication Engineering

HND Journalism & Media Studies

HND Film & Multimedia Production

ND Library and Information Science

ND Common and Islamic Law

ND Procurement and Supply Chain Management


These additions aim to meet the demands of contemporary industries while providing students with diverse career opportunities.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form