Ƙasar Iran ba ta taba neman wata ƙasa da yaƙi ba - Abbas Araghchi.

Ƙasar Iran ba ta taba neman wata ƙasa da yaƙi ba - Abbas Araghchi.

Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi, ya shaida wa Kwamitin Kare Hakkin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya cewa Iran ba ta taba neman wata ƙasa da yaki ba, amma za ta ci gaba da kare kanta muddin aka kai mata hari.

Ya bayyana hakan ne yayin wani taron gaggawa da majalisar dinkin dujiya ta kira domin tattaunawa game da harin da Amurka da Israi'la suka kai wata makarantar ‘yan mata a Iran a ranar 28 ga watan Fabrairu 2026, wanda ya yi sanadin mutuwar sama da yara 160.

Majalisar Dinkin Duniya ta nuna damuwa matuka kan kashe-kashen yara a wannan hari tare da kira da a gudanar da cikakken bincike kan lamarin. 

News Translation in English Language.

IRAN HAS NEVER SOUGHT WAR WITH ANY COUNTRY — ABBAS ARAGHCHI.

Iran’s Foreign Minister, Abbas Araghchi, has told the United Nations Human Rights Council that Iran has never sought war with any country, but will continue to defend itself if attacked.

He made this statement during an emergency meeting convened by the United Nations to discuss the attack carried out by the United States and Israel on a girls’ school in Iran on February 28, 2026, which reportedly killed more than 160 children.

The United Nations expressed deep concern over the killing of children in the attack and called for a thorough investigation into the incident.

SHARE THIS

Author:

I am a blogger by passion and a Website developer by profession, I am currently the CEO of Hausalive.com.ng, a website that brings you a daily needful and useful contents.

0 Comments: