’Yan sanda a Yobe sun kama matar aure ’yar shekara 18 da ake zargin ta yanke al’aurar mijinta a Potiskum.

Lamarin ya faru ne yayin wata rigima ta cikin gida tsanin ma'auratan, inda mijin ya samu mummunan a al'auransa.

Kakakin rundunar ’yan sandan jihar, Dungus Abdulkarim, ya ce jami’ai sun dauki matakin gaggawa bayan samun kiran dauki, tare da kai mutumin asibiti.
Sai dai matar ta tsere bayan faruwar lamarin, amma an gano inda take kuma aka kama ta a ranar Litinin.
’Yan sanda sun ce bincike na ci gaba domin gano musabbabin faruwar lamarin.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form