Sojojin Isra’ila sun Kashe Mutane Biyar a wani hari da suka kai Gaza.

Sojojin Isra’ila sun Kashe Mutane Biyar a wani hari da suka kai Gaza.

Harin da sojojin Isra’ila suka kai Gaza ya kashe Palasɗinawa guda biyar.
An kai harin ne a sansanin ‘yan gudun hijira na Bureij a tsakiyar Gaza da kuma yankin al‑Mawasi a Khan Younis a kudancin Gaza.

Hukumomin Hamas sun yi suka kan harin, inda suka bayyana cewa yana nuna “karancin girmamawa ga yunkurin samun zaman lafiya da matakan sulhu a yankin.”

Wannan lamari na zuwa ne cikin yanayin rikicin Gaza, wanda ya dade yana gudana kusan fiye da shekaru biyu.

News Translation in English Language.

Israeli Strikes Kill Five in Gaza.

Israeli military strikes killed at least five Palestinians in Gaza, targeting police facilities in the southern and central parts of the territory.

The attacks hit Bureij refugee camp in central Gaza and the al‑Mawasi area in Khan Younis in the south.

Hamas officials condemned the strikes, describing them as a “blatant disregard” for ceasefire efforts and ongoing mediation initiatives.

This incident occurs amid the ongoing Gaza conflict, which has persisted for over two years.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form