Masu rajin kare hakkin dan Adam a Indiya sun gudanar da zanga-zanga domin nuna adawa da shirin Firayim Minista Narendra Modi na kai ziyara zuwa Isra'ila.
Masu zanga-zangar sun ce irin wannan ziyara ta sabawa dabi’u da darussan tarihin kasar da ta taba shan wahala a karkashin mulkin mallakar Birtaniya.
A cewarsu, tarihin gwagwarmayar ‘yancin kai da India ta yi ya wajabta ta tsaya kan ka’idojin adalci da goyon bayan al’ummomin da ake zalunta.
Sun gargadi cewa karfafa huldar siyasa da Isra’ila na iya raunana wadannan muhimman ka’idoji da darussan tarihi.
News Translation in English Language.
Indian Activists Protest Modi’s Planned Visit to Israel
Activists in India have staged protests against Prime Minister Narendra Modi’s planned visit to Israel, saying the trip contradicts the values of a nation that once endured British colonial rule.
The protesters argue that India’s history of anti-colonial struggle places a moral responsibility on the country to uphold justice and solidarity with oppressed peoples. They warn that strengthening political ties with Israel could undermine those principles and the legacy of India’s independence movement.
Tags
Labarai
