Hukumar raya yankin arewa maso gabas (NEDC) ta gyara kabarin Fira Ministan Najeriya na farko Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi.

Karamin ministan "raya yankuna" Uba Maigari Ahmadu ne ya jagoranci hukumar da gudanarwa ta NEDC a rangadin da suka kai wurin, a yau Alhamis.

Ministan ya bayyana cewa aikin gyaran da aka yi ya shafi muhimman sassa na ginin da suka hada da gidan tarihi da dakin karatu  da kabari da wurin karbar baki da bandakunan jama'a na maza da mata.

Ahmadu ya yi nuni da cewa, an dauki matakin ne domin kiyaye gadon firaministan Najeriya na farko, tare da inganta hanyoyin samun damar jama’a na yawon bude ido da ilimi.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form