A wani yunkuri a kan iyakar Najeriya da Jumhuriyar Benin dake jihar Legas, an kama mata ‘yar kasuwa mai shekaru 35, Rabi Muhammad, yayin da take Æ™oÆ™arin tsallaka zuwa birnin Cotonou na Jamhuriyar Benin É—auke da miyagun kwayoyi a jikinta.
An gano tana ɓoye da kwayoyi 3,200 na tramadol a cikin juna biyu na bogi da ta yi mai launin ruwan hoda, domin safarar su zuwa ƙasashen waje.
Haka zalika a rana guda, hukumar ta sanar da kama wani mutumin ƙasar Ivory coast mai shekaru 41, Michael Gohouri, a Filin Jirgin Sama na Mallam Aminu Kano (MAKIA) bayan ya hadiye kwayoyi a cikinsa.
Sai dai a ƙarƙashin kulawar hukumar ta NDLEA, ya fitar da fakitin cocaine 82 masu nauyin kimanin kilogiram 1.49.
An ce mai safarar ya dawo ne daga birnin Milan na kasar Italiya, kuma an tsara biyan sa kudi har €5,000 kimanin (N8,000,000 ) bayan kai kayan.
Jami’an NDLEA sun ce waÉ—annan kamun sun nuna irin dabaru da haÉ—ari da masu safarar miyagun kwayoyi ke amfani da su wajen shigowa da fita da kwayoyi Æ™asar nan.
Hukumar ta sanar da ci gaba da gudanar da ayyukanta a jihohin Najeriya da dama, ciki har da Jihohin Legas, Kogi, Ondo, Bauchi da Edo, inda ake samun manyan kamun kwayoyi da kama masu safarar su.
News Translation in English Language.
NDLEA Thwarts Sophisticated Drug Trafficking Attempts in Lagos and Kano.
The National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA) has intercepted two high-profile drug trafficking attempts using unconventional methods at separate locations in Nigeria.
At the Seme land border in Lagos, Rabi Muhammad, a 35-year-old businesswoman from Kano, was arrested while attempting to cross into Cotonou, Benin Republic. NDLEA officers discovered that she had concealed 3,200 tramadol capsules inside a fake pregnancy device, designed to evade detection.
On the same day, a 41-year-old Ivorian national, Michael Gohouri, was apprehended at Mallam Aminu Kano International Airport (MAKIA) after ingesting 82 wraps of cocaine, weighing approximately 1.49 kilograms. Gohouri had arrived from Milan, Italy, and was reportedly planning to deliver the drugs locally in exchange for €5,000.
NDLEA officials said these cases demonstrate the increasingly creative tactics used by traffickers, highlighting the agency’s determination to monitor key entry points across the country. The operations are part of ongoing enforcement efforts in states including Lagos, Kogi, Ondo, Bauchi, and Edo, where the agency continues to seize illicit drugs and apprehend suspects.
Authorities have warned that traffickers using such methods will not escape detection, and that NDLEA will continue aggressive operations to curb drug smuggling across Nigeria.
Tags
Labarai
