Gwamnatin Pakistan ta sanar da cewa sojojinta sun kashe 'yan bindiga 70 a hare-haren sama da suka kai a wasu yankunan iyakar ƙasar da Afghanistan.

Gwamnatin Pakistan ta sanar da cewa sojojinta sun kashe 'yan bindiga 70 a hare-haren sama da suka kai a wasu yankunan iyakar ƙasar da Afghanistan.

Gwamnatin Pakistan ta sanar da cewa sojojinta sun kashe 'yan bindiga 70 a hare-haren sama da suka kai a wasu yankunan iyakar ƙasar da Afghanistan.

A cewar jami’an Pakistan, hare-haren sun nufi sansanonin ‘yan ta’adda ne da wuraren fakewarsu da ake zargin suna da alaka da Kungiyar Tehrik-e-Taliban Pakistan (TTP), wadda Pakistan ke zargi da kai hare-haren kunar bakin wake da farmaki a cikin kasar a kwanakin baya.

Pakistan ta ce matakin ya zama dole domin kare tsaron kasa, sakamakon karuwar hare-haren ‘yan bindiga a yankunan da ke kusa da iyakar Afghanistan.

A nata bangaren, gwamnatin Taliban ta Afghanistan ta zargi Pakistan da keta ikon kasarta, tana mai cewa hare-haren sun shafi fararen hula, ciki har da mata da kananan yara, tare da lalata gidaje a wasu yankuna.

Rikicin ya kara dagula dangantakar diflomasiyya tsakanin kasashen biyu, yayin da bangarorin ke musayar zarge-zarge kan batun tsaro a kan iyakarsu. 
Masana na gargadin cewa rikicin na iya kara tabarbarewa idan ba a bi hanyoyin sulhu da tattaunawa ba.

News Translation in English Language.

Pakistan Claims 70 Militants Killed in Cross-Border Air Strikes Along Afghan Frontier.

The government of Pakistan has announced that its military conducted a series of air strikes along the eastern border with Afghanistan, claiming that at least 70 militants were killed during the operations.

According to Pakistani security officials, the strikes targeted militant camps and hideouts believed to be linked to Tehrik-e-Taliban Pakistan (TTP), which Islamabad accuses of orchestrating recent suicide bombings and armed attacks inside Pakistan. The military said the operations were carried out to neutralise cross-border threats and prevent further assaults on Pakistani territory.

Officials described the action as a defensive measure, citing a surge in militant violence in Pakistan’s northwestern regions bordering Afghanistan.

Afghan Reaction:
In response, Afghanistan’s ruling Taliban authorities condemned the strikes, accusing Pakistan of violating Afghan sovereignty. Afghan officials claimed that the air raids struck civilian areas, resulting in casualties among non-combatants, including women and children, and causing damage to homes and other infrastructure.

Rising Tensions:
The incident has further strained diplomatic relations between the two neighbouring countries, which have repeatedly accused each other of failing to prevent militant activities along their shared border. Analysts warn that without diplomatic engagement and de-escalation, the situation could heighten regional instability and deepen security challenges in the area.

Post a Comment

Please Select Embedded Mode To Show The Comment System.*

Previous Post Next Post

Contact Form