Dan wasan Tottenham, Dominic Solanke ya yi wa Manchester City kancale bayan ya farke kwallaye biyu da City suka fara zurawa a ragar Tottenham wanda hakan yasa Kungiyoyi biyu tashi wasan canjaras 2-2 a wasan Premier League mako na 24.
Farke kwallayen da Solanke yayi yasa yanzu Arsenal, wacce ke matakin farko da maki 53, ta baiwa City wacce ke biye mata da maki 47, tazaran maki 6.
Yayin da Aston Villa ke mataki na uku da maki 46 sai Manchester United a mataki na hudu da maki 41.
_2.jpeg)
0 Comments:
Post a Comment