A ranar talata ne 17/02/2026 aka tsinta Wani jariri sabon haihuwa a hanyar kofar kibo kusa da ginin Barewa college zaria kusa da wata bishiyar rimi an jefar da shi a cikin kwali.
An bayar da Rahotan cewa, jaririn sabon haihuwa.
Kuma mahaifiyarshi ko Kuma wanda ta jefar da shi ta rubuta sunanshi a takarda Inda aka rubuta, MUHAMMAD RAMADAN.
An samu Nasaran daukan wannan jaririn inda aka mika ma hukumar 'yan sanda domin gudanar da bincike.
Sai dai Allah baiyi, Muhammad Ramadan zai rayuba, domin ya rasu.
Tags
Labarai
